1. Ranar LAHADI
Shirin rana: A GUIDE TO CREATIVE WRITING
Lokaci 12:00pm - 01:30pm
Masu gabatarwa:
Hussaini Muhammad Inusa
Musaddam Idriss Musa
Shirin yamma: BAKON POWA
Lokaci 08:00pm - 09:30pm
Masu Gabatarwa:
Aisha Muhammad Sani
Hassan Bello Salihi
2. Ranar LITININ
Shirin yamma: GYARA KAYANKA
Lokaci 08:00pm - 09:30pm
Masu gabatarwa:
Musaddam Idriss Musa
3. Ranar TALATA
Shirin yamma: BITAR KA'IDOJIN RUBUTUN HAUSA
Lokaci 08:00pm - 09:30pm
Masu gabatarwa:
Muttaka A. Hassan
Muhammad Bala Garba
4. Ranar LARABA
Shirin yamma: DUNIYAR ADABI: INA MAFITA?
Lokaci 08:00pm - 09:30pm
Masu gabatarwa:
Ali Dahiru EL-ADi
Amina Ma'aji
Aisha Muhammad Sani
Umar Maigari
M.I Musaddam
5. Ranar ALHAMIS
Shirin yamma: ENGLISH LESSONS
Lokaci 08:00pm - 09:30pm
Masu gabatarwa:
Ibrahim Bukar
M.I Musaddam
6. Ranar JUMA'A
Shirin yamma: DABARUN RUBUTUN FIM
Lokaci 08:00pm - 09:30pm
Masu gabatarwa:
Abba Abdullahi Gumel
7. Ranar ASABAR
Shirin AMSA SUNAN MARUBUCI (POST CHALLENGE)
Lokaci 12:00pm - 09:00pm
Masu gabatarwa:
Ali Dahiru EL-ADi
Musaddam Idriss Musa
0 Comments