♧♧♧♧♧GYARA KAYANKA♧♧♧♧♧



Assalamu alaikum Warahmatūllah

Kamar yadda aka saba wannan makon ma muna tafe da shirin mu na Gyara Kayanka dauke da wani gajeren kagaggen labarin mu mai suna DOGON BURI  inda kuma kamar kullum za mu gabatar muku da shi don ku nazarta kafin zuwa karfe 9:00pm na yammacin yau inda za a ba ku damar yin tsokaci, sharhi, fashin baki da ma nuni na gyaran kurakurai dasauransu. 

Kamar kodayaushe ayau din ma dai, ni ne naku Musaddam Idriss Musa zan ja ragamar shirin. Ga labarin nan tafe👇